ha_tq/psa/96/07.md

143 B

Menene ya kammata kowa ya yi ya yabi Yahweh da ɗaukakar da ya dace da sunansa?

Ya kammata kowa ya kawo baiko kuma ya zo chikin haikalinsa.