ha_tq/psa/96/03.md

271 B

Don me ya kammata kowa ya bayyana ɗaukakar Yahweh da ayyukansa na ban mamaki a cikin al'ummai?

Ya kammata kowa ya yi bayyana ɗaukakar Yahweh da ayyukansa na ban mamaki domin Yahweh mai girma, kuma ya isa yabo sosai, kuma a ji tsoron sa fiye da dukkan sauran alloli.