ha_tq/psa/95/04.md

190 B

Ta yaya Yahweh mafifici ne ga dukkan alloli?

Yahweh mafifici ne ga dukkan alloli domin duwatsu masu tsawo da kuma tekuna wanda ya yi nasa ne kuma hannuwansa ne suka yi busasshiyar ƙasa.