ha_tq/psa/95/01.md

216 B

Yaya marubuci ya ƙarfafa kowane ya shiga?

Marubuci ya ƙarfafa kowa ya zo gaban Yahweh da godiya.

Yaya an kwatanta da saura alloli?

Yahweh Allah ne mai girma kuma sarki ne mai girma wanda yafi dukkan alloli.