ha_tq/psa/91/10.md

289 B

Don me ba mugun abin da zai cim ma ko abu mai cutarwa da zai kusanci gidan wanda ya dogara ga Yahweh?

Ba mugun abin da zai cim ma ko abu mai cutarwa da zai kusanci gidan wanda ya dogara ga Yahweh domn Yahweh zai umarci mala'ikunsa su kare su kuma yi tsaronsa a cikin dukkan hanyoyinsa.