ha_tq/psa/90/14.md

311 B

Da me Musa ya so Ubangiji ya kosar da 'yan Adam a cikin safe?

Ya so Ubangiji ya kosar da 'yan Adam ne da alƙawarin amincisa, domin suyi farinciki da murna dukkan kwanakinsu.

Mene ne Musa ya so Ubangiji ya bar bayinsa su gani?

Ya so Ubangiji ya bar bayinsa suga aikinsa da kuma 'ya'yansu suga darajarsa.