ha_tq/psa/90/07.md

211 B

Don me ne an cinye 'yan Adam kuma an gigice su a cikin fushin Ubangiji?

An cinye kuma an gigice su ne domin Ubangiji ya jejjera zunubansu gabansa, kuwa laifofinsu na ɓoye kuma kasa su a hasken gabansa suke.