315 B
315 B
Mene ne marubucin ya tambayi Yahweh a kan fushinsa?
Ya tambayi yar yaushe Yahweh zai ɓoye kansa kuma fushinsa yayi ta ƙuna kamar wuta.
Mene ne marubuci ya tambayi Yahweh yayi tunani a kai?
Yace wa Yahweh yayi tunani a kan kankantar lokacinsa kuma kuma rashin amfanin yadda Yahweh ya hallici dukkan mutane.