ha_tq/psa/89/41.md

346 B

Mene ne marubucin yace ke faruwa da shafaffen sarkin?

An yi masa ƙwace kuma ya zama abin ƙyama a cikin maƙwabta.

Mene ne maƙiyan shafaffen sarkin sun yi?

Sun tayar da hannun damar maƙiyansu kuma an sa su suyi farinciki.

Mene ne ya faru da shafaffen sarkin ya je yaƙi?

An juya takobinsa kuma an hana shi ya tsaya a lokacin yaƙi.