Yahweh yayi alƙawari ba zai janye amintaccen alƙawari ko yayi rashin aminci a kan alƙawarinsa ba. Ba zai alƙawarinsa ba ko kuma ya canza maganganun leɓunsa.