ha_tq/psa/89/30.md

219 B

Mene ne Yahweh zai yi wa 'ya'yan Dauda idan su ƙi dokoƙin Yahweh, rashin biyayya wa umurnansa, karya kuma ba su ajiye ɗokansa ba?

Yahweh zai hori rashin biyayyarsu da sandar ƙarfe laifofinsu kuma da nushe-nushe.