ha_tq/psa/89/27.md

286 B

Mene ne Yahweh zai yi wa Dauda wanɗa ya sa a matsayin ɗan fari kuma mafi ɗaukaka cikin sarakun duniya?

Yahweh zai tsawaita alƙawarin amincinsa ga Dauda har abada.

Har yaushe zuriya da mulkin Dauda zai kafa?

Zai kafa zuriyarsa har abada kuma mulkinsa kuma zai kai har sammai.