ha_tq/psa/89/24.md

265 B

Mene ne zai kasance da Dauda kuma yaya zai yi nasara?

Gaskiyar Yahweh da alƙawarin amincinsa zai kasance tare da Dauda kuma ta wurin sunan Yahweh zai yi nasara.

Mene ne Dauda zai kira ga Yahweh?

Zai yi kira ga Yahweh ubansa, Allahn sa, kuma dutsen cetonsa.