ha_tq/psa/89/12.md

215 B

Menene Yahweh ya halitta?

Yahweh ya halicci arewa da kudu.

Menene marubucin ya ce game da kafaɗar Yahweh da hannunsa?

Yahweh na da babban kafaɗa da kuma hannu mai ƙarfi, kuma hannunsa na dama na da girma.