ha_tq/psa/89/10.md

286 B

Menene Yahweh yayi amfani da shi ya watsar da abokan gabansa?

Yayi amfani da ƙafaɗarsa mai ƙarfi.

Menene Yahweh yayi wa Rahab?

Ya murkushe ta kamar wani da aka kashe.

Menene ke kasancewa ga Yahweh wanda yayi duniya da dukan da ke a cikinta?

Sammai da duniya na Yahweh ne.