ha_tq/psa/89/07.md

179 B

Yaya za a kwatanta Allah da waɗanda sun kewaye shi?

Yana da kwarjini ga dukkan waɗanda suka kewaye shi.

Mene ne marubucin yace game da gaskiyar Yahweh?

Ya kewaye Yahweh.