Zai yi waƙar ayyukan alƙawarin amincin Yahweh.
Zai yi shelar gaskiyar Yahweh.
An gina ta a sammai ne.