ha_tq/psa/88/17.md

196 B

Mene ne ayyukan Yahweh yayi wa marubucin dukkan rana?

Sun kewaye marubucin kamar ruwa sun kewaye shi.

Mene ne marubucin yace shine ƙadai abokinsa?

Yace abokinsa da suka shaƙu shine duhu.