ha_tq/psa/88/15.md

251 B

Tun yaushe marubucin ke shan wuya kuma kusan mutuwa?

Marubucin ya san wuya kuma ya kusan mutuwa tun daga ƙuruciyarsa.

Mene ne marubucin yace fushin Yahweh da ayyukansa sun yi?

Ayyukan Yahweh sun bi kansa kuma ayyukansa sun kawar da marubucin.