ha_tq/psa/88/14.md

416 B

Menene Yahweh yayi wa marubucin?

Yahweh ya ƙi marubucin kuma ya ɓoye fuskarsa daga gare shi.

Har tsawon wane lokaci ne aka raunana marubucin kuma yake gab da mutuwa?

An raunana marubucin kuma yana gab da mutuwa tun yana a matashinsa.

Menene marubucin ya ce fushin ɗaukan matakin Yahweh da ayyukansa ban tsoronsa suka yi?

Ɗaukan matakin Yahweh ya wuce ta sama kuma ayyukansa sun hallakar da marubucin.