ha_tq/psa/88/13.md

186 B

Yaushe addu'ar marubucin ya je gaban Yahweh?

Addu'arsa ya je gaban Yahweh da safe.

Mene ne Yahweh yayi wa marubucin?

Yahweh ya ƙi marubucin kuma ya ɓoye fuskarsa daga gare shi.