ha_tq/psa/88/10.md

404 B

Wane tambaya ce marubucin ya tambayi Yahweh game da matattu da waɗanda suka mutu?

Ya tambayi Yahweh idan zai yi abin al'ajibi wa matattu, kuma idan zasu tashi su yi wa Yahweh yabo.

Menene marubucin ya tambayi Yahweh game da alƙawarinsa, amincinsa, abubuwan al'ajibin sa, da adalcinsa?

Marubucin ya tambayi Yahweh idan za a shela su a kabari, a wurin matattu, a cikin duhu da kuma wurin mantuwa.