Daga mene ne idon marubucin sun gaji?
Idanunsa sun gaji daga damuwa.
Wanne tambaya marubucin yayi wa Yahweh a kan mattatu kuma da waɗanda sun mutu?
Ya tambayi Yahweh ko zai yi mu'ujuzai ga mattatu, kuma ko Ko waɗanda suka mutu zasu tashi su yabe Yahweh.