ha_tq/psa/88/03.md

242 B

Mene ne damuwan ruhu da ran marubucin?

Ruhunsa ya cike da damuwoyi kuma rayuwarsa ya kai lahira.

Yaya marubucin ya kwatanta ƙansa lokacin da mutane sun yi masa kamar wanɗa ya faɗa rami?

Ya kwatanta ƙansa kamar mutum masara ƙarfi.