ha_tq/psa/85/10.md

274 B

Mene ne ya haɗu tare kuma ya sun yi sumba wa juna?

Alƙawarin aminci da gaskiya sun haɗu tare; adalci da salama sun yi wa juna sumba.

Mene ne zai tsiro daga ƙasa kuma menene zai yi kallo daga sama?

Gaskiya tana tsirowa daga ƙasa kuma adalci yana kallo daga sama.