ha_tq/psa/85/06.md

236 B

Mene ne mutanen Allah za su yi idan Allah falkar sa su?

Mutanen Allah za su yi farinciki.

Mene ne marubucin yake roƙon Allah ya nuna kuma ya ba wa mutanensa?

Ya roƙi Yahweh ya nuna alƙawarinsa mai aminci kuma ya bada cetonsa.