Yahweh ya nuna wa ƙasarsa tagomashi kuma ya dawo da lafiya da arzikin Yakubu.
Ya yafe mutanensa kuma ya rufe zunubansu.