ha_tq/psa/84/11.md

377 B

Mene ne Yahweh Allah ga marubucin?

Yahweh Allah shi ne rana da garkuwa.

Mene ne Yahweh zai bayar?

Yahweh zai bada alheri da ɗaukaka.

Mene ne Yahweh bai hana masu tafiya cikin kirki ba?

Yahweh bai hana wani abu mai ƙyau ga masu tafiya cikin kirki ba.

Mene ne yake faruwa da mutum da ya dogara ga Yahweh mai runduna?

Mutum da ya dogara ga Yahweh mai albarka ne.