ha_tq/psa/84/05.md

241 B

Mene ne ke faruwa da mutum da ƙarfinsa na cikin Yahweh?

Mutum da ƙarfinsa na cikin Yahweh mai albarka ne

A ina ne masu albarka ke samun maɓulɓulan ruwa su sha?

Suna samun maɓulɓulan ruwa su sha cikin ratsawa zuwa kwarin hawaye.