ha_tq/psa/84/03.md

370 B

A ina ne mashillira ta sami gidan ta kuma ta yi sheka inda za ta ajiye 'ya'yan ta?

Sun sami gidansu kuma da sheka kusa sa bagadan Yahweh mai runduna.

Mene ne wani suna da marubucin yayi amfani da ita wa Yahweh?

Yayi amfani da sarkina da Allah na.

Mene ne yake faruwa da waɗanda suke zama a gidan Yahweh?

Za a albarkace su kuma za su ci gaba da yabon Yahweh.