ha_tq/psa/83/16.md

274 B

Don mene ne Asaf ya roƙi Yahweh ya cika fuskokin maƙiyansa da kunya?

Ya roƙi Allah ya cika fuskokinsu da kunya domin su nemi sunanka, Ya Yahweh.

Mene ne Asaf yake so ya faru da maƙiyan Allah?

Yana so su sha kunya, su firgita har abada kuma su lalace cikin kunya.