ha_tq/psa/83/13.md

333 B

Mene ne Asaf yake so Allah yayi wa maƙiyansa kamar?

Yana son Allah maishe su kamar ƙurar guguwa, kamar ƙaiƙai gaban iska, kamar wuta mai cin kurmi, kamar harshen wuta mai kama duwatsu.

Yaya Asaf yake so Allah ya kore ya razana maƙiyansa?

Yana son Allah ya koresu da iskarka mai ƙarfi, ka razanar dasu da guguwar hadari.