Ya na so Allah ya maida su kamar ƙura, dusa a gaban iska,oo wutar da ke kone daji, da harshen wutan da ke kama duwatsu.