ha_tq/psa/83/09.md

154 B

Mene ne Asaf ya roƙi Allah yayi wa maƙiyansa kamar yadda yayi wa Midiya, Sisera, da Yabin?

Ya roƙa a hallaka Endo suka zama kamar taki domin ƙasa.