ha_tq/psa/83/08.md

168 B

Mene ne Asaf ya ce wa Allah ya yi wa abokan gabansa, kamar yadda ya yi wa Midiya, Sisera da Yabin?

Ya roƙi cewa su hallaka a Endo kuma su zama kamar taki ga ƙasa.