ha_tq/psa/83/03.md

428 B

Su wane ne maƙiyan Allah suke ƙulla gäba wa?

Sun shirya makirci suna ƙulli gaba da waɗanda ka kãre

Mene ne maƙiyan Allah sun ce za su yi wa Isra'ila?

Sun ce, "Ku zo mu hallaka su a matsayin al'umma."

Mene ne zai faru da sunan Isra'ila idan maƙiyan Allah sun ci nasara?

Za'a ƙara tunawa da Isra'ila ba.

A kan wane ne maƙiyan Allah sun shirya makirci?

Sun ƙulla makirci a kan Allah kuma sun yi ƙawanci.