ha_tq/psa/82/03.md

265 B

Don menen Asaf ya roƙi Allah yayi wa talakawa da marasa mahaifa kuma da shan azaba da marasa galihu?

Ya roƙi Allah ya kare hallin su.

Mene ne Asaf ya roƙi Allah domin talakawa da mabukata?

Ya roƙi Allah ƙubutar da su kuma ya fisshe su daga hannun mugu.