ha_tq/psa/81/03.md

344 B

Wane lokaci ne ya kamata mutane su hura kahon ragon?

Ya kamata su hura shi a ranar sabon wata, ranar cikakken wata, a lokacin da bukin su ya fara.

Wanene ya ba ka'idodi da dokoki don Isra'ila?

Allahn Yakubu ne ya basu don Isra'la.

Me ya sa Allahn Yakubu ya bada ka'idodi da dokoki don Isra'ila.

Ya bada su a matsayin tsari a Yusufu.