ha_tq/psa/80/17.md

287 B

Mene ne marubucin yake so Allah yayi wa mutunin hannun damansa?

Marubucin yana so hannun Allah ya zauna kan mutumin.

Mene ne Allah yayi wa 'ya'yan mutum?

Allah ya zamar da shi da ƙarfi domin kansa.

Mene ne mutanen Allah za su yi idan yafarkar da su?

Za su ƙira sunan Allah.