ha_tq/psa/80/14.md

503 B

Mene ne marubucin ya roƙi Allah mai runduna yayi wa kurangan?

Allah mai runduna; ka juyo, ka duba daga sama kayi la'akari ka kula da wannan kuringar.

Wane ne ya dasa kuringar kuma girmar da ita?

Hannun Allah mai runduna na dama ya dasa itacen kuma ya sa reshen ta girma.

Mene ne yake faruwa da kuringar?

Kuringar an ƙona kuma an sare shi ƙasa.

Mene ne marubucin yake so ya faru da maƙiyan Allah mai runduna?

Marubucin yana so maƙiyan Allah mai runduna su hallaka saboda tsautawarsa.