ha_tq/psa/80/07.md

193 B

Mene ne zai faru idan Allah mai runduna ya dawo da su kuma ya haskaka fuskarsa a kan su?

Za a cece su.

Mene ne Allah mai runduna yayi wa kuranga daga Masar?

Ya kori al'ummai ya dasa ta.