ha_tq/psa/80/06.md

246 B

Menene makwabtan Isra'ila da abokan gabansu suka yi masu?

Makwabtansu suna gardama a kan su kuma abokan gabansu na yi masu dariya.

Menene zai faru a lokacin da Allah mai runduna ya mayar da su kuma ya haskaka su da fuskarsa?

Za a cece su.