ha_tq/psa/80/04.md

320 B
Raw Permalink Blame History

Mene ne amsa Yahweh ya addu'an mutanensa?

yayi fushi da mutanensa lokacin da suke addu'a.

Mene ne Yahweh ya basu su sha?

Ka ciyar dasu da hawaye ka basu hawaye mai yawa su sha.

Mene ne maƙwabta da maƙiyan Isra'ila suke yi ma su?

Maƙwabtansu su na jayyaya a kan su kuma maƙiyansu su na yi ma su dariya.