ha_tq/psa/80/03.md

237 B

Menene marubucin ke rokon Allah ya yi?

Y ana rokon Allah ya dawo da su, ya haskaka fuskarsa a kansu kuma ya cece su.

Menene amsar yahweh a lokacin da mutanensa suka yi addu'a?

Ya yi fushi da mutanensa a lokacin da suka yi addu'a.