ha_tq/psa/80/01.md

400 B

Mene ne marubucin yake roƙan makiyayin yayi?

Marubucin yana roƙan shi kasa kunne kuma ya haskaka a kan su.

Mene ne marubucin yake roƙan makiyayan Isra'ila su yi a idon Ifraim da Benyamin da Manasse?

Yana roƙon makiyayan Isra'ila dama ikonsa kuma ya cece su.

Mene ne marubucin yake roƙon Allah yayi?

Yana roƙan Allah maishe su, ya safuskarka ta haskaka a bisanmu mu kuma za mu tsira.