ha_tq/psa/79/06.md

188 B

A kan wane ne Asaf ya roƙa Allah ya zub da fushinsa?

Ya roƙi Allah ya zubo da fushinsa kan al'umman da basu san sunan Allah ba kuma da bisa mulkokin da basu kira bisa sunan Allah ba.