ha_tq/psa/79/04.md

120 B

Mene ne Isra'ila ta zama ga makwabtansu?

Sun zama abin ba'a ga makwabtansu, ba'a da reni ga waɗanda ke kewaye dasu.