ha_tq/psa/78/58.md

118 B

Da menene Allah yayi fushi?

Gama sun sa shi fushi da masujadansu kuma suka harzuƙa shi ga yin kishi da gumakansu.