ha_tq/psa/78/33.md

123 B

Yaya mutanen Isra'ila suke yi duk lokacin da Allah ya raunana su?

Za su fara neman sa, za su juyo su neme shi da gaske.