ha_tq/psa/78/04.md

353 B

Menene Asaf zai mika wa tsara mai zuwa?

Asaf zai gaya wa tsara mai zuwa game da kyawawan ayyukan yahweh, karfinsa, da kuma abin al'ajibin da yayi.

me ya sa Yahweh ya umurci kakannin Asaf su koya dokokin yahweh ga 'ya'yansu?

Yahweh ya umurci wannan domin tsaran da ke zuwa su san dokokinsa domin yaran da ba a haifa ba su ma su gaya wa 'ya'yansu.